iqna

IQNA

kasar Swede
Tehran (IQNA) Wasu masana na kallon lamarin kona kur'ani da tozarta wurare masu tsarki na Musulunci a kasashen yammacin duniya a matsayin wata alama ta ruhin fifikon da ya rage daga lokacin mulkin mallaka.
Lambar Labari: 3488555    Ranar Watsawa : 2023/01/25

Don mayar da martani ga kona Alqur’ani;
Tehran (IQNA) Al'ummar Turkiyya sun taru a gaban ofishin jakadancin kasar Swede n da ke Ankara inda suka gudanar da karatun kur'ani mai tsarki a matsayin martani ga kona kur'ani mai tsarki da wani dan kasar Denmark Rasmus Paloden ya yi a kasar Swede n.
Lambar Labari: 3488552    Ranar Watsawa : 2023/01/24